Legit.ng HausaOvjeren akaunt

@legitnghausa

(tsohuwar ) - Mu na yada labaran siyasa, kasuwanci, wasanni, da na nishadi da sauransu.

Abuja, Nigeria
Vrijeme pridruživanja: studeni 2016.

Tweetovi

Blokirali ste korisnika/cu @legitnghausa

Jeste li sigurni da želite vidjeti te tweetove? Time nećete deblokirati korisnika/cu @legitnghausa

  1. Hadaddiyar kungiyar kwadagon Najeriya reshen jahar Neja ta umarci y’ay’anta da su zauna a gida a wani mataki na fara yajin aikin sai baba ta ji saboda gazawar gwamnatin jahar wajen biyan karancin albashin N30,000 ga ma’aikatan.

    Poništi
  2. Tuni an yi mata jana’iza kamar yadda addinin Musulunci ya tanadar. Hajiya Maimuna ta mutu ta bar mijinta da yara 5, dsa fatan Allah Ya jikanta da gafara, Amin.

    Poništi
  3. Asiri ya tonu: Bature ya yi shiga irinta bakar fata yaje ya yi fashi a banki

    Poništi
  4. Kyawun surar Ronaldo da tsawonshi ya sanya naji babu wani wanda nake so a duniya kamar shi - Georgina Rodriguez

    Poništi
  5. Wata sabuwa: Kungiyar 'yan madigo sun kai karar hukumar CAC gaban kotu a Abuja

    Poništi
  6. Mai ya rage kudi sosai a sakamakon barkewar annobar Coronovirus a China Ana sa ran saida ganguna miliyan 2.18 na danyen mai a $57, yanzu mai ya sauko $54.

    Poništi
  7. Bayan shekaru 2 rak, Cristiano Ronaldo ya fara barin tarihi a Juventus

    Poništi
  8. An shiga uku: Miyagu sun kashe wani Mutum 1, sun sace 20 a jihar Arewacin Najeriya

    Poništi
  9. Majalisa ta fusata da MDAs, ta ce za ta sa a damke wasu manyan Gwamnati har da Emefiele

    Poništi
  10. Mutane 40 sun shiga ragar Dakarun ‘Yan Sanda saboda Acaba a Legas a ranar farko

    Poništi
  11. Zanga-zanga zai barke idan Gwamnati ta sake ta rusa gidajen Bayin Allah – Yari

    Poništi
  12. Rundunar 'yan sandan jihar Kaduna ta bayyana bayanai a kan mutumin da aka kama da bam a cocin Living Faith da ke Sabon Tasha a yankin karamar hukumar Chikun ta jihar. An bayyana sunansa da Nathaniel Samuel kuma mutum ne mai matsakaicin shekaru.

    Poništi
  13. Wani abin mamaki ya faru a ranar Litinin cikin babbar kotu da ke Yola. Daya daga cikin mutane 8 da ake zargi da garkuwa da mutane ne ya amsa laifinsa tare da kira ga sauran bakwai din da suka ki amsawa da su ji tsoron Allah su fadi gaskiya.

    Poništi
  14. Sakamakon matsalar tsaro da ta ki ci ko cinyewa a kasar nan, shugaba Buhari ya zai kafa wani kwamiti da zai bada tallafi wajen duba matsalar a fadi kasar nan. Kwamitin zai kunshi 'yan majalisa ne da kuma 'yan jam'iyyar APC.

    Poništi
  15. An bude Masallacin kasar Slovenia ta farko a babbar birnin jihar, Ljubljana, a ranar Litinin bayan shekaru 50 da neman izinin ginin da kuma rikice-rikice da yan adawan Musulunci yan siyasar kasar

    Poništi
  16. Osinbajo ya bayyana haka ne a ranar Litinin, 3 ga watan Feburairu yayin da ya karbi bakoncin wasu Fastoci a karkashin kungiyar fastocin yankin Arewacin Najeriya masu rajin kawo zaman lafiya a yankin.

    Poništi
  17. Saboda tsananin rashin tsaro, jirgin sama ta kaddamar da daukan fasinjojin Abuja-Kaduna

    Poništi
  18. Poništi
  19. A yayin bayani ga manema labaran gidan gwamnati jim kadan bayan kammala ganawarsu, Gbajabiamila ya ce shugabannin majalisar ne suka ziyarci shugaban kasa domin samun bayanai dalla-dalla a kan halin da kasa ke ciki ta fuskar tsaro.

    Poništi
  20. Hukumar EFCC ta gurfanar da shugaban kwamitin majalisar wakilai mai kula da hukumar NDDC, Nichold Mutu, a gaban wata babbar kotun tarayya dake Abuja.

    Poništi

Čini se da učitavanje traje već neko vrijeme.

Twitter je možda preopterećen ili ima kratkotrajnih poteškoća u radu. Pokušajte ponovno ili potražite dodatne informacije u odjeljku Status Twittera.

    Možda bi vam se svidjelo i ovo:

    ·