1. bbchausa bbchausa Amirka za ta tura karin sojoji zuwa Afghanistan: Jami'an Amurka sun tabbatar cewa shugaba Obama ya yanke shawarar t... http://bit.ly/6GjG1P
  2. bbchausa bbchausa Cutar AIDS ko SIDA ta karu a Sokoto: Hukumomin lafiya na jahar Sakkwaton Najeriya sun ce yawan masu kamuwa da cutar... http://bit.ly/7Yeowo
  3. bbchausa bbchausa Wata hatsaniya ta ritsa da Amirul Hajj a Jeddah: Yayinda ake shirin jigilar Mahajjatan Nijeriya daga kasar Saudiya... http://bit.ly/80tn7s
  4. bbchausa bbchausa FIFA taki amincewa da bukatar Ireland: Hukumar kula da kwallon kafa ta duniya, wato FIFA ta yi watsi da kiran da Ja... http://bit.ly/7Pcp8O
  5. bbchausa bbchausa Ranar yaki da cutar AIDS: Yau ce ranar da duniya ta ware domin yaki da cutar nan mai karya garkuwar jiki watau AIDS... http://bit.ly/8Dl3s9
  6. bbchausa bbchausa Gwamnatin Sri Lanka ta bude sansanoni: Hukumomi a kasar Sri Lanka sun bude manyan sansanonin da soji suka kafa wada... http://bit.ly/7kz4Z1
  7. bbchausa bbchausa India ta toshe miliyoyin wayoyin salula: Hukumomin India sun toshe miliyoyin wayoyin salula saboda dalilan tsaro. W... http://bit.ly/68x3FE
  8. bbchausa bbchausa Drogba na fatar samun sassauci: Dan wasan kasar Ivory Coast Didier Drogba yace yana saran kasar zata samu sassauci ... http://bit.ly/4TpYr9
  9. bbchausa bbchausa Kociyan Ghana zai hukunta Essien: http://bit.ly/7jyFxN
  10. bbchausa bbchausa Messi ne gwarzon dan wasan kwallon Turai: http://bit.ly/8IhrKV
  11. bbchausa bbchausa Man Utd zata Kara da Tottenham: http://bit.ly/7nwVnP
  12. bbchausa bbchausa Yau take ranar tunawa da masu ciwon AIDS: Yau ce ranar da Majalisar Dinkin Duniya ta ware domin tunawa da masu fama... http://bit.ly/8Skzct
  13. bbchausa bbchausa jamiyyar PDP a kudu maso gabacin Najeriya na fama da rikicin cikin gida: A Najeriya, shugabannin jam'iyyar PDP na s... http://bit.ly/7o5Kg2
  14. bbchausa bbchausa Mahajjatan Najeriya zasu fara dawowa gida daga yau: A yau ne ake sa ran fara jigilar mahajatan Najeriya zuwa gida d... http://bit.ly/7haZtA
  15. bbchausa bbchausa PDP ta zargi 'yan adawa a Nigeria: Jam'iyyar PDP a Nigeria, ta yi Allah wadai da abun da ta kira kokarin 'yan adawa... http://bit.ly/7WMWon
  16. bbchausa bbchausa Gwarzon dan kwallon Afrika na BBC na 2009: Za a sanar da gwarzon dan wasan kwallon Afirka na BBC a shekara ta 2009... http://bit.ly/5jMTx4
  17. bbchausa bbchausa An soma shari'ar Demjanjuk bisa zargin kisan Yahudawa: An soma shari'ar John Demjanjuk, Ba'Amirke dan asalin Ukrain... http://bit.ly/6Ri4rk
  18. bbchausa bbchausa Ghana da Nigeria na sasantawa a kan tankar mai: Nigeria ta bukaci Ghana ta mika mata wata tankar mai da nauyinsa ya... http://bit.ly/8x3Do1
  19. bbchausa bbchausa 'Yan adawar Niger sun bukaci Tanja ya sauka: 'Yan adawa a Niger sun bukaci shugaba Mamadou Tanja ya sauka daga mulk... http://bit.ly/8nbvG0
  20. bbchausa bbchausa Barcelona ta yi galaba a Nou Camp: http://bit.ly/6MlFj9
This list was created by hausaonline

What do you think of the new lists feature? Send us your feedback!